Tuesday, December 25, 2018

FIRST BANK ZAI BADA HORO GA DALIBAN DA SUKA KAMMALA JAMI'ÀH



[Kayi Register Yanzu] Bankin First Bank Zai Bada Horo Ga Daliban Da Suka Kammala Jami'a

Bankin First Bank of Nigeria
Zai bada horaswa Ta musamman na shekarar 2019 ga wanda suka kammala karatun jami'a.

Duk mai son shiga ga abinda ake so ya mallaka:

1. Takardar shedar gama karatu wadda bata gaza matsayina (Second Class Honours or low credit) ko kuma HND ( Upper Credit) a kowanni fanni.

2.  Mutum karya wuce shekara 27 diga  31 ga watan 12 shekara 2018

3. Kar ka gaza Credit 5 ( Hade da English da Mathematics) a SSCE naka.

4. Dole yazama kagama aikin Bautan qasa wato NYSC

YADDA ZAKA SHIGA cikin shirin:

Domin samun cin gajiyar wannan shirin sai
kaziyarci shafin bankin na internet a
https://www.firstbanknigeria.com/careers/

Ana bukatar ka fara karanta Qa'idodin dake ciki kafin fara cike online form din

Ana bukatar ka cike application dinka kafin ranar Alhamis,27 gawatan 12 da muke ciki.

Domin kari bayani ka duba jaridar Gurdian ta ranar Talata 11 ga watan sha biyu 2018 shafi na 19.

Allah ya bada sa'a.

Mungode!

ABU AIMAN DANJA
SOCIAL MEDIA STRATEGIES
23/12/2018
FOLLOWING

Bashir Sharfadi
Social Media Strategies


No comments:

Post a Comment