Wednesday, December 26, 2018

Hakkin makobtaka: Sarkin Musulmi ya taya Kiristoci murnar kirsimeti.


Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli na harkokin addinin musulunci (NSCIA), Alhaji Sa'ad Muhammad Abubakar ya mika sakon taya murnar bikin Kirsimeti ga dukkan mabiya addinin Kirista a Najeriya.

Abu Aiman Danja
Social Media Strategies

No comments:

Post a Comment