Wednesday, December 26, 2018

KUYI HATTARA! SIYASA HAR A CIKIN GIDA!!!

KUYI HATTARA! SIYASA HAR A CIKIN GIDA!!!

DA MATA DA MIJI...HONOURABLE DA UWAR GIDA...

UWAR GIDA:Ta fara da cewa Ni kam baban walid akwai wata shawara da nake son in baka,kuma ina jin tsoron in faɗi maka ita...

HONOURABLE: Wace irin shawarace faɗi mani mana,ai kada ki damu faɗi mani ita ina sauraronki...

UWAR GIDA: Akan maganar takarar ka da zakayi,nake ganin kayi haƙuri ka daina kashe kuɗinka hakanan, tunda naga mutane sun nuna basu son ka,canji kawai suke buƙata,gara ka haƙura tunda ka ɗana kujerar har sau biyu...

HONOURABLE: Ni zaki cima mutunci? Ashe baki da kirki? To ki tafi gidanku na sake ki saki ukku...

Don girman Allah a matsayina na Honourable hakan da nayi na kyauta?

No comments:

Post a Comment