Magana Mai Ratsa Zuciya Daga Baki Mai Girma Shugaban Najeriya Mal. Muhammadu Buhari Yayima Al`ummar Najeriya " Data Baffa Abubakar"
Shugaban Najeriya Mal. Muhammadu buhari Yace Daga 2015 Zuwa 2019 gwamnatin Shi ta Mayar da hankaline wajan gina
hanyoyi jiragen kasa da tashoshin Samar da Wutan lantarki da yaki da Chin hanchi da Rashawa da habbaka tattalin arzikin Najeriya inganta harkar Noma yaki da ta.addanci Afadin Najeriya baki daya.
Inda Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace insha Allahu daga 2019 Zuwa 2023 idan Allah Yabashi Mulkin Najeriya karo na biyu zai Maida hankaline wajan samar da Aikin yi inganta harkar Kasuwan ci domin kudi Sudunga Zagaye Ahannun Yan Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yace tabbas Muntara kudi kuma Mun tsara yadda Zamu kashe su Azagaye Na biyu Acikin kasar nan.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yakara da cewa insha Allahu daga 2019 zuwa 2023 Sai yan Najeriya Sun Amfana da irin tanadin da Muka tsara Masu Afadin kasar nan.
Muna Rokon Ubangiji Allah yaba Mal. Muhammadu Buhari Mulkin Najeriya a Zaben 2019 Karo na biyu.
Abu Aiman
Social Media Strategies
Karanta Anan>>https://www.arewablog.com/magana-mai-ratsa-zuciya-daga-baki-mai-girma-shugaban-najeriya-yayima-alummar-najeriya/
No comments:
Post a Comment