Wednesday, December 26, 2018

YADDA GARKUWA DA MUTANE YAYI KAMARI A JIHAR ZAMFARA


Yadda garkuwa da mutane yayi kamari a zamfara
A yan shekarunnan an samu hauhawar garkuwa da mutane don karbar kudin fansa a jihar zamfara dake Arewa maso yammancin nigeria.

a yanzu de a yankin takai dayawa daga cikin mutanen yankunan basuda kwanciyar hankali,domin kuwa ana zuwa ayi garkuwa da mutane batare da laakari da cewa masu kudi ne ko talakawa.

masu garkuwa da mutanen suna neman kudade da yawa daga hannun Iyalan wanda aka kama,inda rashin biyan wannan kudin  na kawo asarar rayuwar wanda akayi garkuwa dashi.

Abu na baya bayannan wanda ya jawo hankalin kafafen yada bayani na zamani shine .

garkuwara da akayi da wasu yan tagwaye a jihar .

wanda saida aka biya naira miliyan sha biyar kafin aka sakosu.

sai dai kwanan nan yan sanda suka  samu nasarar hallaka da dama a cikin masu garkuwa da mutanen,tare kuma da kama da dama a acikinsu.
To sai dai mice Allah ya kyauta amin

Abu Aiman Danja
Social Media Strategies

No comments:

Post a Comment