Wednesday, December 26, 2018

WASU DAGA CIKIN YA'N MAJALISU SUN NUNA RASHIN DA'A GA SHUGAN KASAGEN. MUHAMMADU BUHARI

WASU DAGA CIKIN YA' N MAJALISU SUN NUNA RASHIN DA'A GA SHUGA GEN. MUHAMMADU BUHARI
MAGANAR ZABEN 2019,

Shugaban kasa Gen. Muhammad Buhari ya baiyana ma yan Nigeria cewa su tsaya sunatsu a zaben dayake tunkaromu domin zabarma kansu mutumin daya dace kuma yasan darajar su,

Tare da tabbatar da cewa kowa yabi cancanta bawai jam'iyya duk jam'iyya da mutum yake hardai ya cancanci wakilcin al'umma tofah suna da ikon dazasu zabai.

Allah ubangiji yakara ma Shugaban Kasa Buhari lafiya da tsawancin kwana, Ya kuma kara mana Zaman lafiya a kasarmu Nigeria Amin.

Abu Aiman Danja
Social Media Strategies


No comments:

Post a Comment